
laushi sai adebi cikin babban cokali daya
na garin goruban azuba aruwan dumi
kofi daya sai abarta har tahuce daga bisani sai atace ashanye, anaso
amaimaita haka safe dayamma, idan
akayi haka zai taimakawa masu:
- Karancin jini, masamman mace wacce
tahaihu kuma tabarar da jini mai yawa.
Kokuma mace wacce tabarar dajini dayawa lokacin haila.
Yawanci masu cutan koda suna famada
karancin jini to yanada kyau sujarraba
wannan hadin. Sannan masu cutan sickler
suma suna famada karancin jini to
wannan magani zai taimaka musu sosai ba sai sun siya maganin karin jini a
chemist ba.
- Nabiyu yana taimakawa masu samun
matsala lokacin fitsari, masamman masu
yawan shekarunnan dasuke famada
karancin fitsari, kokuma kasawa gabadaya.
- Masu matsalan basir suma ba'a barsu
abayaba domin inhar kana amfani dashi
akai akai zaka rabuda basir har abada.
- Yana kara karfin mazakuta sosai
sannan yana rage cholestrol ajikin mutum.
Amfanin Goruba a Jikin Dan Adam
Reviewed by Unknown
on
December 20, 2017
Rating:

No comments: