Dafarko
sai Ki nemi:
1...Kafi amarya qamshi.
2...Garin ambar.
3...Garin miski.
4...Garin kaninfari.
5...Kafun-kafun.
Sai ki cakuxasu a cikin baslilin (Vaseline)
Ki ringa shafawa. Duk inda kika je to
gurin zai dinga qamshi ba za'a so ki tashi
ba.
Macen Da Take So Ta Rika Yin Kamshi Mai Daukar Hankali
Reviewed by Unknown
on
December 19, 2017
Rating:
No comments: