Results for Giyaran Jiki

Yadda Ake Amfani Da Sabulun Salo Don Gyaran Fata.

December 22, 2017
tw
Yana da kyau mata su san yadda ake
hada irin wannan sabulun domin gyaran
jiki ko kuma don sana’a. Yawan shafe –
shafe yana bata fatar jiki don haka idan ana shafa abu kadan a fatar jiki, ya fi
amfani da kuma gyaran fata. A yau mun
kawo muku hanyoyi daban-daban
wadanda za a yi amfani da sabulun salo
don gyaran fata . Abubuwan da za a bukata

◊Sabulun salo.
◊Zuma
◊Bitamin E
◊Man almond.
(za a iya samun sa a
shagunan kayan kwalliya) Hadi
A daka sabulun salon ko kuma a saka
abin kankare kubewa a kankare. Sannan
a zuba ruwa domin ya narkar da sabulun.
Sannan a zuba ‘bitamin E’ da man
‘almond’sai a kwab su sosai. Irin wannan hadin na gyara fatar jiki da kuma sanya
ta subul da laushi. Hadi na 2


ΔSabulun salo

ΔMan kadanya

ΔRuwan ganyen ‘aloe bera’
A narka man kadanya a ruwan zafi
sannan a narkar da sabulun salon shi ma. A samu gora a zuba hadin man kadanyar
tare da na man kadanya da ruwan ganyen
‘aloe bera’ sannan a girgiza su domin su
hadu sosai.
Za a iya amfani da shi nan take daga
gama hadi ko kuma a zuba a bar shi tsawon sati biyu sannan a fara amfani da
shi. Hadi na 3


⊙Sabulun salo

⊙Zuma

⊙Kurkum

⊙Man kwakwa

⊙Man Zaitun.
Bayan an narkar da sabulun salo a ruwan
zafi, sai a zuba zuma da kurkum da man
kwakwa da kuma man zaitun. A zuba su
a cikin gora sannan a girgiza sosai domin
su hadu sosai,sannan sai a zuba a murta.
Za a iya amfani da wannan hadin nan take ko kuma a jira ya yi tauri bayan sati
biyu sannan a fara amfani da shi.
Wannan hadin yana magance kurajen
gumi ko na fuska da wasu cututtukan
fata.
Allah Yabada Sa'a
Yadda Ake Amfani Da Sabulun Salo Don Gyaran Fata. Yadda Ake Amfani Da Sabulun Salo Don  Gyaran Fata. Reviewed by Unknown on December 22, 2017 Rating: 5

Macen Da Take So Ta Rika Yin Kamshi Mai Daukar Hankali

December 19, 2017
tw
Gaskiya Mata Kyanshi Ace Duk Inda Kika Shiga Ace Wani Zazzafar Kamshi Yana Tashi A Jikinki,
Dafarko
sai Ki nemi:

1...Kafi amarya qamshi.

2...Garin ambar.

3...Garin miski.

4...Garin kaninfari.

5...Kafun-kafun.

Sai ki cakuxasu a cikin baslilin (Vaseline)
Ki ringa shafawa. Duk inda kika je to
gurin zai dinga qamshi ba za'a so ki tashi
ba.
Macen Da Take So Ta Rika Yin Kamshi Mai Daukar Hankali Macen Da Take So Ta Rika Yin Kamshi Mai Daukar Hankali Reviewed by Unknown on December 19, 2017 Rating: 5

Yadda Ake Magance Warin Baki: Baki Yaringa Kamshi

December 19, 2017
tw
Wadda ta/yake so bakinta ya ringa qamshi
ko da yaushe to lalle ne ta riqa kulawa da
wadannan abubuwa:

Kula da bakinki bayan kinci abinci da kuma kafin ki ci.
Barin surutu yayin cin abinci. Saboda duk
lokacin da kike surutu a yayin cin abinci
to ragowar abincin zai riqa komawa
qarqashin gandarki kuma ba zai tashi
fitowa ba sai lokacin da kika hada harshe
da mijinki (Kiss) sannan sai ya riqa fitowa da wari. Wannan kuwa babbar
illa ce.

Manzo (SAW) ya ce: "Ku tsaftace
bakinku domin rashin tsaftace baki shi
yasa matan banu Isra'ila suka dinga yin
zina" shawara ga maza da mata a
tsaftace baki wajen jima'i yana haddasa qiyayya sosai.
Yadda Ake Magance Warin Baki: Baki Yaringa Kamshi Yadda Ake Magance Warin Baki:  Baki Yaringa Kamshi Reviewed by Unknown on December 19, 2017 Rating: 5

Illarda bilinc (BLEAICING) Ke Haifarwa A Jikin Mutum

December 14, 2017
tw
Shafe shafe yana da illoli masu tarin yawa musamman ga ’ya mace.
1. Na farko yana canjawa mace launin fatarta. Fatar da ba a yiwa shafe-shafe, ita take bada kariya daga cututtuka da sauran kwayoyin da suke yiwa fata barazana. Fata ta asali tana ba mace garkuwa daga zafin rana. Bayan mace tayi bilicin zata kasance cikin yawan laulayi, bazata iya yawo a rana ba domin zataji kamar ana kwara mata ruwan zafi, saboda tarasa fatarta ta asali datake bata garkuwa daga zafin rana.
2.. Abu na biyu shi ne, mai bilicin bazata sami kariya daga cutar daji ba wato (Cancer), wadda cuta ce mai ban tsoro da wuyar sha’ani, ba kasafai aka fiya samun maganinta ba. Cuta ce wadda take kama sassan jikin mutum, yawanci akan yanke gabobi ko wuraren data kama. Duk wannan yasamo asali ne a sakamakon bilicin.
3.. Abu Na uku Mai bilicin za ta rasa kuzari, Idan kafin ta fara bilicin tana iya yin aiki na tsawon sa’a uku bata gaji ba, to Dazarar Tafara Bilicin ba lallai bane ta iya na sa’o’i biyu, hakan ya haifar mata da nakasu, maimakon a nemo kiba sai aka iske rama.
4.. Abu na Hudu Ba'anan kadai illar shafe-shafe ta tsaya ba, akwai illoli masu tarin yawa da kuma tsoratarwa. Misali bilicin na jawo gyambon ciki abin da aka fi sani da olsa (ulcer) wanda mafi yawanci akan dauketa a matsayin rashin cin abinci ke kawota. Daga ciki akwai kassara dukkan wasu sassan jikinki masu amfani walau wadanda ake gani a zahirance da kuma wadanda ba mu iya gani, kamar irinsu:
1.. Hanta.
2.. Qoda.
3.. Hunhu
da sauransu. Wadannan duk suna tagayyara ne sakamakon illar bilicin. Da fatan za'a kiyaye.
Illarda bilinc (BLEAICING) Ke Haifarwa A Jikin Mutum Illarda  bilinc (BLEAICING)  Ke Haifarwa A Jikin Mutum Reviewed by Unknown on December 14, 2017 Rating: 5

Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya Fata Tayi Laushi Darasi Na 5

December 04, 2017
tw
(( Please Idan Kun Karanta Kudinga Turawa Yan Uwa Suma Su Karu ))
® [ www.bornomedia.blogspot.com ]

Ga kuma wani hadin duk na gyaran fatar
jiki shi ma wannan hadi ne na musamman

® [ www.bornomedia.blogspot.com ]

wanda ya ke sa fatar mace ta zamo tana
tare da shauki da laushi kai har ma zaki ji
jikin ki yana wani damshi damshi
wannan
hadi ne da yawanci amare ka wai ake yi wa shi. Za ku tanadi ababen kamar haka:

® [ www.bornomedia.blogspot.com ]

1. Ayaba

2. Lemon tsami

3. Tataciyar madara

4. Kwai daya

® [ www.bornomedia.blogspot.com ]

Za ku sami ayaba mai kyau ku bare k matse da hannuku, ko ku markada a
blenda ya yi laushi, sai ku zuba tataciyar
madara ku fasa kwai kamar guda daya
amma farin zaku zuba sai ku matse
lemoun tsami ku gauraye shi ku shafa a
jikin ku ya samu kamar tsayin awa daya, sai uk yi wanka da ruwan zafi, idan har
kuka lazinci yin haka kamar kwana uku
za
ku sha mamaki.
® [ www.bornomedia.blogspot.com ] Don't Forget Share this Post
↓
↓
Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya Fata Tayi Laushi Darasi Na 5 Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya  Fata Tayi Laushi  Darasi Na 5 Reviewed by Unknown on December 04, 2017 Rating: 5

Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya Fata Tayi Laushi Darasi Na 4

December 04, 2017
tw
(( Please Idan Kun Karanta Kudinga Turawa Yan Uwa Suma Su Karu ))

® [ www.bornomedia.blogspot.com ]
Idan kuma gyaran fuska ku ke so sai ku
® [ www.bornomedia.blogspot.com ]

tanadi:
1. Dettol
2. Sabulun Ghana
3. Garin Zogale
4. Farar albasa. Sai ku hade su guri guda ku kurba su a
turin ku mulmula ku rinka wanke fusku
za
ku ga yadda fuskarku za ta y i kyau.
Wannan kuma hadin yanasa fuska ya yi
haske ya yi kyau da annuri
® [ www.bornomedia.blogspot.com ]
ya kuma kore kurajen fuska za’a tanadi abae kamar
haka: Bawon kankana sai a runka goge
fuska da shi yana gyara fuska ya yi
sumul. insha Allah
® [ www.bornomedia.blogspot.com ] Don't Forget Share this Post
↓
↓
Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya Fata Tayi Laushi Darasi Na 4 Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya  Fata Tayi Laushi Darasi Na 4 Reviewed by Unknown on December 04, 2017 Rating: 5

Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya Fata Tayi Laushi Darasi Na 3

December 04, 2017
tw
(( Please Idan Kun Karanta Kudinga Turawa Yan Uwa Suma Su Karu ))

® [ www.bornomedia.blogspot.com ]

Ga kuma wani hadin har wayan na
gyanan fatan jiki zaku tanadi:
1. Lalle
2. Kwaiduwar kwai 3
3. Manja cokali 3
4. Kur-kur

® [ www.bornomedia.blogspot.com ]
Sai ku kwaba su guri guda ku shafe jikinku
zuwa awa guda, sai ku yi wanka da
ruwa
® [ www.bornomedia.blogspot.com ]
zalla sai ku jika duka da ruwan dumi ku
shafe jikin da ita sai ku kuma yin wanka.
® [ www.bornomedia.blogspot.com ]
Allah ya taimake mu.
® [ www.bornomedia.blogspot.com ] Don't Forget Share this Post
↓
↓
Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya Fata Tayi Laushi Darasi Na 3 Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya  Fata Tayi Laushi Darasi Na 3 Reviewed by Unknown on December 04, 2017 Rating: 5

Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya Fata Tayi Laushi Darasi na 2

December 03, 2017
tw
(( Please Idan Kun Karanta KudinGa Turawa Yan Uwa Suma Su Karu ))

® [ www.bornomedia.blogspot.com ]

gyaran jiki da fuska gaba daya
fata tayi laushi da shezi zaki tanadi
ababe
kamar haka:
1. Man Zaitun



2. Lalle

3. Kur-kur

4. Madarar ruwa (peak)

® [ www.bornomedia.blogspot.com ]

Za ku hade wadannan kayan hadin guri
guda sai ku kwaba su ku shafe jikinku da fuskar ku, za ku yi

® [ www.bornomedia.blogspot.com ]

wannan hadin kafin
ku
shiga wanka idan ya bushe a jikin ku sai
ku murje sannan sai ku shiga wanka,
wannan hadin ya na sa jiki yayi kyau da
sheki insha Allahu.
® [ www.bornomedia.blogspot.com ] Don't Forget Share this Post
↓
↓
Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya Fata Tayi Laushi Darasi na 2 Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya Fata Tayi Laushi  Darasi na 2 Reviewed by Unknown on December 03, 2017 Rating: 5

Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya Fata Tayi Laushi Darasi na 1

December 03, 2017
tw
(( Please Idan Kun Karanta KudinGa Turawa Yan Uwa Suma Su Karu ))

® [ www.bornomedia.blogspot.com ]


Za ku iyayin wannan ma wanda ake
hada:
1. Kur-kur
2. Dilka
3. Zuma kwai
4. Lemon tsami Za ku hade su a guri guda ku samu ruwan
ku kwaba kamar yadda ake kwaba lalle,
amma ya fi kwabin lallen ruwa, sai ku
shafe fuskanku, idan kuma har da jiki
kuke
so, sai ku shafa harada jiki bayan awa daya
sai ku shiga wanka za k ga yadda jikinku
zai goge. Das da izinin Allah.
® [ www.bornomedia.blogspot.com ]
Domin
wannna hadin shi ake kira Dalleliya.
® [ www.bornomedia.blogspot.com ] Don't Forget Share this Post
↓
↓
Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya Fata Tayi Laushi Darasi na 1 Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya Fata Tayi Laushi  Darasi na 1 Reviewed by Unknown on December 03, 2017 Rating: 5
Older Posts Home
Powered by Blogger.