ko da yaushe to lalle ne ta riqa kulawa da
wadannan abubuwa:
Kula da bakinki bayan kinci abinci da kuma kafin ki ci.
Barin surutu yayin cin abinci. Saboda duk
lokacin da kike surutu a yayin cin abinci
to ragowar abincin zai riqa komawa
qarqashin gandarki kuma ba zai tashi
fitowa ba sai lokacin da kika hada harshe
da mijinki (Kiss) sannan sai ya riqa fitowa da wari. Wannan kuwa babbar
illa ce.
Manzo (SAW) ya ce: "Ku tsaftace
bakinku domin rashin tsaftace baki shi
yasa matan banu Isra'ila suka dinga yin
zina" shawara ga maza da mata a
tsaftace baki wajen jima'i yana haddasa qiyayya sosai.
Yadda Ake Magance Warin Baki: Baki Yaringa Kamshi
Reviewed by Unknown
on
December 19, 2017
Rating:
No comments: