Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya Fata Tayi Laushi Darasi Na 5

tw
(( Please Idan Kun Karanta Kudinga Turawa Yan Uwa Suma Su Karu ))
® [ www.bornomedia.blogspot.com ]

Ga kuma wani hadin duk na gyaran fatar
jiki shi ma wannan hadi ne na musamman

® [ www.bornomedia.blogspot.com ]

wanda ya ke sa fatar mace ta zamo tana
tare da shauki da laushi kai har ma zaki ji
jikin ki yana wani damshi damshi
wannan
hadi ne da yawanci amare ka wai ake yi wa shi. Za ku tanadi ababen kamar haka:

® [ www.bornomedia.blogspot.com ]

1. Ayaba

2. Lemon tsami

3. Tataciyar madara

4. Kwai daya

® [ www.bornomedia.blogspot.com ]

Za ku sami ayaba mai kyau ku bare k matse da hannuku, ko ku markada a
blenda ya yi laushi, sai ku zuba tataciyar
madara ku fasa kwai kamar guda daya
amma farin zaku zuba sai ku matse
lemoun tsami ku gauraye shi ku shafa a
jikin ku ya samu kamar tsayin awa daya, sai uk yi wanka da ruwan zafi, idan har
kuka lazinci yin haka kamar kwana uku
za
ku sha mamaki.
® [ www.bornomedia.blogspot.com ] Don't Forget Share this Post
↓
↓
Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya Fata Tayi Laushi Darasi Na 5 Mata Ne Banda Maza Giyaran Jiki da Fuska Gaba Daya  Fata Tayi Laushi  Darasi Na 5 Reviewed by Unknown on December 04, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.