Results for Rarara

Video wakar Rarara Mahadi Ya Tsorata Yaki Zuwa Kano: New 2018

January 31, 2018
tw
Image © ArewaMobile.com
Sabuwar wakar/ Video na Rarara Mahadi Ya Tsorata Wannan video ne na wakar Rarara Wanda Yayi Ta Akan Mahadi dan zuwanshi kano Wanda Ba'a Son Ra'ayinshi ba Yaki Zuwa ba hanashi akayi
Batareda Na Cikaku da Tsurutuba Kawai idan Kun saukar kunji batun Kuyi sauraro lafiya
Download MP3 Here
Download 3GP Here

Video wakar Rarara Mahadi Ya Tsorata Yaki Zuwa Kano: New 2018 Video wakar Rarara Mahadi Ya Tsorata Yaki Zuwa Kano: New 2018 Reviewed by Unknown on January 31, 2018 Rating: 5

Music Sabuwar wakar Rarara Mai Taken Mahadi Ya Tsorata

January 31, 2018
tw
Image © daudakahuturarara.com

sabuwar Wakar Shahararren Mawakin Siyasan Nan Mai Suna Rarara Ya Fito da sabuwar Wakarsa Mai Suna. Mahadi ya tsorata Wannan Wakar yayitane Akan tSohon gwamnatin kano wato Kwankwaso Akan Zuwanshi kano da yayi alkawari aka hanashi zuwa shine shima dan adawanshi Rarara yayi wannan Wakarshi izuwa Masoyanshi da Yan adawa Batareda Na Cikaku da Tsurutuba Kawai idan Kun saukar kunji batun Kuyi sauraro lafiya
Music Sabuwar wakar Rarara Mai Taken Mahadi Ya Tsorata Music Sabuwar wakar Rarara Mai Taken Mahadi Ya Tsorata Reviewed by Unknown on January 31, 2018 Rating: 5

Music:Rarara Zuwan Baba Buhari Kano

December 11, 2017
tw
Wannan Wakace Wanda ShaHarerren Mawakin Siyasan Nan Ya Rerawa Bab Buhari Mai Taken Zuwan Baba Buhari Kano Wakan Tahadu Sassai Sai Kada Na Ckaku Da Surutu Sai Kun Saukar Enjoy!
Music:Rarara Zuwan Baba Buhari Kano Music:Rarara Zuwan Baba Buhari Kano Reviewed by Unknown on December 11, 2017 Rating: 5

(Video) Sabuwar Wakar Rarara wanda yayiwa baba buhari – Cuta Ba Mutuwa Ba Baba Buhari

August 20, 2017
Video Na wakar Cuta ba Mutuwa ba wanda Rarara ya raira Kada kubari abaku Labari instagramDanna Nan Dan Daukowa
(Video) Sabuwar Wakar Rarara wanda yayiwa baba buhari – Cuta Ba Mutuwa Ba Baba Buhari (Video) Sabuwar Wakar Rarara wanda yayiwa baba buhari – Cuta Ba Mutuwa Ba Baba Buhari Reviewed by Unknown on August 20, 2017 Rating: 5

Sabuwar Wakar Rarara wanda yayiwa baba buhari – Cuta Ba Mutuwa Ba Baba Buhari

August 20, 2017
Sabuwar wakar baba buhari completed ”
Cuta Ba Mutuwa Ba” saboda da masoyan
buhari kuna iya samun wannan wakar
gaba daya.
Yanzu mun kawomuku completed na
wakar cuta Ba Mutuwa Ba daga shafin ”AREWABLOG” zuwa ga shafinmu na
BORNOMEDIA domin kuyi download dinta.
Allah sarki Baba Buhari Cuta Ba Mutuwa Ba
Sai dai Ajali yayi kira Kowa yaso Ba yadda
za dole Sai Anje.
Kar yarku Munafukai aniyarku ta biku yan
uba.
download
Sabuwar Wakar Rarara wanda yayiwa baba buhari – Cuta Ba Mutuwa Ba Baba Buhari Sabuwar Wakar Rarara wanda yayiwa baba buhari  – Cuta Ba Mutuwa Ba Baba Buhari Reviewed by Unknown on August 20, 2017 Rating: 5
Powered by Blogger.