Assalamu Alaikum Yan Uwa
Airtel Suncire Sabon Hanyarda Zaka Samu N15000 da 36000MB
Wannan Sabon Promo Ne Da Airtel Suka Cire Dan Tallata Wannan Waya Mai Suna FERO1801 To Abunda Zakayi Kasamu Wannan Garabasar Shine Zakasiyo Wannan Wayar Mai Suna Fero1801 a Kasuwa Akan Naira Dubu Shida N6000 Sai Kasa Sim Na Airtel A Ciki Kana Kunnawa Airtel Zasuyi Activate Dinka Ba Tareda Ka Danna Wasu Lambobiba
Yadda Zakasamu Kudin Kira Naira 15000 Da 36000MB Free A Layin Airtel
Reviewed by Unknown
on
November 14, 2017
Rating:
No comments: