Gyaran Jiki: Fata Tai Laushi Da Sansi

tw
Macen da take so fatarta tai laushi da taushi da santsi, sai ta nemi:


1..Ya'yan auduga.

2..Man zogale.

3..Man shanu.

4..Kurkur.

Sai ki soyasu a guri Daya. In ya huce sai ki aka garin farar wuta sai ta zuba a
ciki sannan duk lokacin da zata kwanta
sai ta shafa a jiki. Jikin zai yi kyau fata
zata yi taushi da laushi da santsi inSha
Allahu.
Gyaran Jiki: Fata Tai Laushi Da Sansi Gyaran Jiki: Fata Tai Laushi Da Sansi Reviewed by Unknown on December 16, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.