Results for Gyaran Fuska

Sirrin gyaran Fuska Darasi na 1

December 16, 2017
tw
Wadda take so fuskarta tayi kyau sosai to sai ta nemi waxannan abubuwa:-

1_Farar albasa.
2_Garin zogale.
3_Sabulun salo.
4_Sabulun Gana.
5_Dettol.
Sai kuma ki kirbasu a guri daya ki
mulmulesu, sannan ki dinga yin wanka
dasu. Za ki ga yadda jikinki zai yi kyau.
Kuma zaki yi fari ba mai cutarwa ba.
Allah Yabada Sa'a Idan Kun Karanta Kudunga Yin Comment Saboda Musan cewa Yana Muku Amfani ko Bayayi Duk Wata, Tambaya zaku iyayi Gameda Magungunan da Muke Baku
Sirrin gyaran Fuska Darasi na 1 Sirrin gyaran Fuska Darasi na 1 Reviewed by Unknown on December 16, 2017 Rating: 5

Sirrin Gyaran Fuska darasi na 2

December 16, 2017
tw
Macen da take so fuskarta tayi haske, haske mai xaukar hankali duk wanda ya
ganta zai ga kamar a kwali aka Barota.
Sai ki nemi wadannan:-

1_Jar hoda.
2_Tumatir.
3_Lalle.
4_Ganyen darbejiya.
5_Gishiri.
Sai ki hadesu guri daya ki cakudasu da
Bayo sai ki dinga shafawa in zaki
kwanta barci, kuma idan kin tashi sai
kisa ruwa mai dumi ki wanke fuskarki zaki yi mamaki.Allah Yabada Sa'a Idan Kun Karanta Kudunga Yin Comment Saboda Musan cewa Yana Muku Amfani ko Bayayi Duk Wata, Tambaya zaku iyayi Gameda Magungunan da Muke Baku
Sirrin Gyaran Fuska darasi na 2 Sirrin Gyaran Fuska darasi na 2 Reviewed by Unknown on December 16, 2017 Rating: 5

Gyaran Fuska: Fuska Tai Laushi Da Sansi

December 16, 2017
tw
Macen dake fama da qurajen fuska sai ta
sami:-

1..Dawa'u Sabuni.

2..Lemon tsami.

3..Haidirojin (Hydrogen).

4..Farar wuta.,

5..Man darbejiya.,

6..Man zogale.,

Sai ki hade su guri Daya ki riqa dangwale
da tsumma kina shafawa kina goge fuska dashi. Fuskarki za tai kyau sosai.
Kuma qyasbi, quraje, tabo duk zasu fita
InSha'Allahu zatai sheqi. Don't Forget Share This Post
Gyaran Fuska: Fuska Tai Laushi Da Sansi Gyaran Fuska: Fuska Tai  Laushi Da Sansi Reviewed by Unknown on December 16, 2017 Rating: 5

Gyaran Jiki: Fata Tai Laushi Da Sansi

December 16, 2017
tw
Macen da take so fatarta tai laushi da taushi da santsi, sai ta nemi:


1..Ya'yan auduga.

2..Man zogale.

3..Man shanu.

4..Kurkur.

Sai ki soyasu a guri Daya. In ya huce sai ki aka garin farar wuta sai ta zuba a
ciki sannan duk lokacin da zata kwanta
sai ta shafa a jiki. Jikin zai yi kyau fata
zata yi taushi da laushi da santsi inSha
Allahu.
Gyaran Jiki: Fata Tai Laushi Da Sansi Gyaran Jiki: Fata Tai Laushi Da Sansi Reviewed by Unknown on December 16, 2017 Rating: 5
Powered by Blogger.