Yadda Zaki Gyara Gashin Ki Tayi Kyau Su Kara Sayi Tazaba Baki Darasi Na Daya 1

tw
(idan Kin Karanta To Dan Allah Ki Turawa Yan Uwanki Suma Sukaru)
Assalamu Alaikum Yan Uwa mata Yau Muna Tafe Muku Da Yadda Zaki Gyara Gashin Ki Tayi Kyau Su Kara Sayi Tazaba Baki Darasi Na Daya 1
idan Kun Lura Yanxu Lokacin Sanyi Mata Suna Fuskantar Zubewar Gashi Ko Zubewar Ba Komai Bane Ya ke kawoshi Face Rashin Kulawa Musamman Bakiya Kula Gashin Ki Lokacin Sanyi To Zaki Fuskanci Wannan Matsalan Tohh Ba Tareda Nayi Surutuba Zanyi Muku Bayani Abunda Ake bukata Wajen Gyaran Gashi sune Kamar Haqa:

1. Danyen ganyen lalle ko na magarya.
2.Garin hulba ko tsaba.
3. Zaitun laun, wato (man dinya).
4. Zaitu sim sim, wato (man ridi)
5. Man danyen zaitun.
6. Man habbatus sauda.
7. Man kwakwa, wato (coconut oil).
YADDA AKE HADAWA Da farko zaki hada garin hulba da danyen ganyen lalle kona magarya kisa a tukunya kizuba kofin ruwa ko pure water uku kisa a wuta ya tafasa ki sauke lokacin da zaki dora lallen nan da hulba zaki hada sauran mayukan naki sai kiyi oiling kanki kisa a leda ki daure zaki barshi a kanki kamar mintuna 15 ki dinga diban ruwan dafaffen lallen nan kina wanke kanki dashi. Idan kingama saiki barshi yabushe, kikara oiling kije ayi maki kitso. NOTE: Zaki iyayi sau 2 a wata. Allah Bada Sa'a.
Yadda Zaki Gyara Gashin Ki Tayi Kyau Su Kara Sayi Tazaba Baki Darasi Na Daya 1 Yadda Zaki  Gyara Gashin Ki Tayi Kyau Su Kara Sayi Tazaba Baki Darasi Na Daya 1 Reviewed by Unknown on December 14, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.