Gyaran Fata Cikin Sauki Ba Tareda Sabawa Doka Ba.

tw
mata wannan hadin yana gyara fata yafito da asalinta. ba Tareda Kinyi Shafe Shafen Bleaching Ba,
( please Idan Kun Karanta Ku Turawa Yan Uwa Suma Su Karanta SuKaru
To Bisimillah
Zaki tanadi abubuwa kamar haka: 1. Gyada rabin gwangwani.
2. Sukari rabin gwangangwani.
3. Lemon tsami guda uku
4. man darbejiya murfi 3
5. man zogale murfi uku.
sai Ki hadasu Ki Dora akan wuta Kiringa juyawa a hankali Kina marmasa sabulun ghana Ki juyasu harsai sun hade, sai Ki sauke Kisa madara yar niger mai yauki, Rabin karamin gwaangwani sai Ki ajiye a guri mai kyau sai Ki dunga shafawa kafin shiga wanka da minti goma. zaki ga yadda zaki dinga sheqi.
don't Forget Share fb whatsapp group's
Gyaran Fata Cikin Sauki Ba Tareda Sabawa Doka Ba. Gyaran Fata Cikin Sauki Ba Tareda Sabawa Doka Ba. Reviewed by Unknown on December 14, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.