Results for Kannywood

Kalli wasu zafafan hotunan Maryam Yahaya

October 15, 2018

Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da ta saka a dandalinta na sada zumunta kuma suka dau hankula.
Kalli wasu zafafan hotunan Maryam Yahaya Kalli wasu zafafan hotunan Maryam Yahaya Reviewed by Unknown on October 15, 2018 Rating: 5

Kalli kayatattun hotunan Adam A. Zango da Maryam Yahaya a gurin bikin Ado Gwanja

October 15, 2018
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a gurin liyafar cin abinci ta bikin Ado Gwanja da sahibarshi, Maimunatu, ya nishadantar da jama'ar gurin.
Itama dai jarumar fim din Hausa, Maryam Yahaya da sauran wasu abokan aikin Gwanja sun halarci wajan shagalin, muna fatan Allah yasa ayi a gama lafiya.
Kalli kayatattun hotunan Adam A. Zango da Maryam Yahaya a gurin bikin Ado Gwanja Kalli kayatattun hotunan Adam A. Zango da Maryam Yahaya a gurin bikin Ado Gwanja Reviewed by Unknown on October 15, 2018 Rating: 5
Powered by Blogger.