Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da ta saka a dandalinta na sada zumunta kuma suka dau hankula.
No comments: